Use APKPure App
Get indian Hausa Algaita old version APK for Android
kayi installing wannan application domin kallon fina finai fassarar hausa
zaka iya amfani da wannan application din na Arewa nishadi, domin samun Fina Finan indian hausa da hausa film sababbi da tsofaffi wanda bazaka samu akan youtube ba, dama wadanda suke akan youtube din da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa acikin sauki, wannan application din ya tattara muku komai a guri daya zaka iya gani akai sannan zaka iya downloading din abubuwan da suke kai a wayarka,
abubuwan da suke cikin wannan application sune karamar haka:
1-indian hausa
2-fassarar algaita dub studio
3-hausa movies
4-hausa comedy
5-wakokin hausa hiphop
6-hausa songs
7-wakokin hausa video da audio
8-musha dariya
9-fassarar sultan indian hausa
10-fassarar Arewa24
11-tarkon kauna
12-agent ragaf fassarar hausa
13-sapne suhane
14-dadin kowa sabon salo
15-kwana casa'in Arewa24
16-adam a zango
17-fina finan hausa
18-koyarwa da hausa
19-labaran duniya
20-hotunan hausawa
21-sanarwa
22-tattaunawa
23-usamancy
24-nishadantarwa da yaren hausa
25-fadakarwa
26-northflix
da sauran su,
duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa wanda bazaka samesu akan youtube ba, zaka iya samun su ne acikin wannan application na Arewa nisadi kadai,
ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga website din mu na
https://www.arewanishadi.com
domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application na Arewa nishadi
Last updated on Jul 1, 2019
kayi installing wannan application din domin kallon indian hausa, da sauran fina finai
আপলোড
سحر الشرق
Android প্রয়োজন
Android 4.0.3+
বিভাগ
রিপোর্ট করুন
indian Hausa Algaita
2,0 by Arewanishadi
Jul 1, 2019