Use APKPure App
Get Kalaman Soyayya old version APK for Android
Zafafan Kalaman Soyayya Domin Masoya Na Kwarai Masu Kaunar Juna
Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nutuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Ingin ne yasa na zauna na rubuta Wasu kalamai Masu ratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.
Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba Wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce Mata.
Mallakar ingin mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su.
Ga kadan Daga cikin abubuwan da wannan app ya kunsa;
1. Kalaman Kedelai
2. Samfuran Kalaman Soyayya
3. Yadda ake Soyayya
4. Taya ake burge Budurwa
5. Zauren koyarda soyayya.
6. Soyayya d shakuwa
7. Yadda ake tunkarar gada Budurwa
8. Zafafan Kalaman Soyayya
Itu sauransu.
Mun saki sabon manhaja na wannan shekarar ta 2024 zuwa 2027
Sannan Dan Allah kada ku manta kuyi menilai dan ingin aplikasi.
Diunggah oleh
Danya Nawzad
Perlu Android versi
Android 5.0+
Kategori
Use APKPure App
Get Kalaman Soyayya old version APK for Android
Use APKPure App
Get Kalaman Soyayya old version APK for Android