Use APKPure App
Get Koyon Soyayya old version APK for Android
كويار دا سويايا غا واندا باسو إيا كو باسو طابا يين سويايا با سيكين ساوكي
Wannan manhaja ta kunshi cikakken bayani akan yadda zaku koyi soyayya da yadda zaku tunkari kowace irin budurwa.
Akwai kalaman soyayya masu zafi wanda zasu taimaka sosai wajen bunsa soyayya wanda zata iya kai ga aure.
داغا سيكين أبوبوان دا وانان مانهاجا تا كونسا صن هدار دا:
1. أبيندا زكاي أ فركون هادوا دا بدوروا.
2. Yadda Zaku Sace Zuciyar Budurwa
3. أبووان تاتوناوا عيدان أنا تاري دا بدوروا
4. أبووان دايا كاماتا كايي لوكاسين فارا صويايا دا بودوروا
5. Yadda Zaka Koyi Doguwar Hira Da Budurwa
6. Idan Kana Rasa Abinda Zakace Lokacin Da Kake Hira Da Budurwa
7. Yadda Ake الدردشة Da Budurwa
8. Yadda Ake Jawo Hankalin Budurwa
9. الامومين ميس تانا سونكا
10. Alamomin Da Zasu Nuwa Cewa Mace Bata Sonka
11. يادا آكي جين سوييار جاسكيا
12. أبووان دا سوك جاوو ماتسالا دا ساباني أ صويا
13. Yadda zaka tunkari budurwa a karon farko
14. Me zancewa budurwa idan ina sonta
Waddanan sune kadan daga cikin abubuwan da wannan app ya kusa wanda zasu matukar taimaka musamman ga wadanda basu saba da soyayya ba.
Kada ku manta kuyi rate na wannan app sannan ku zuwa ga yan uwa da abokan arziki don suma su amfana da ilimin dake ciki، mungode.
Last updated on 02/08/2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
محمل
Leo Nardo
Android متطلبات النظام
Android 4.4+
الفئة
الإبلاغ
Koyon Soyayya
10.1 by Abrahamjr
02/08/2024