We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

عن Sheikh Jafar - Siffatus Salatu

Wannan التطبيق yana dauke da Siffatus Salatin Nabiyyi غير متصل na الشيخ جعفر نا بيو

السلام عليكم

تطبيق Wannan yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Offline na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Part 2، shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.

الله يا سكوة الشيخ جعفر محمود آدم يا كومة جكنسة.

تطبيقات Domin Samun sauran na Sheikh Jafar da sauran Manyan Malamai na السنة duba (rrnapps) مجانًا

Don Allah idan har kaji dadin wannan application a yi sharing ta facebook، whatsapp، twitter، da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su amfana.

Kada kuma a manta ayi تصنيف na wannnan تطبيق خمس نجوم.

* طرحين الشيخ جعفر محمود آدم

الشيخ هيفي مرجعي الشيخ جعفر محمود آدم عغارين دورا شقرة 1962

(كو دا ياكي واني لوكاسين ياكان سي 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu، awurin mijin yayarsa، Malam Haruna، wanda kuma dan uwansu ne na jini. داغا نان كوما ساي الملقب ميار دا شي واجن واني مالام أومارو أ واني غاري واي شي كوزا ، كيمانين كيلوميتا 9 أريوا دا داورا ، واندا شي ما أكواي دانغانتاكا تا جيني أ تساكانين

سو ، واندا كوما شي nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa، a shekara ta 1971 (ko 1972)، sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi، wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne، amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.

تونكافين زوانسو كانو ، تونس ماريغاي الشيخ جعفر يا ريغا يا فارا حدار الكراني ماي

girma، wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma، kasancewarsa mai sha'awar ilimi، sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyonenabcar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra، (Egyptian Cultural Center)، Sannan

kuma ya shiga makarantar Manya da ba su yi boko ba ta Masallaci دروس مسائية للبالغين ، tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na basic ، amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984 ، kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989 ، malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci Madinah ، a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an، wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. سنان كوما

الشيخ جعفر يا سامي دامار كامالا كاراتونسا نا ديجيري نا بيو (الماجستير) أ جامعار موسولونسي ، أوندورمان السودان. سنان كوما ، كافين راسوورسا ، يا ريجا يا يي نيسا ، واجن كاراتونسا نا ديجيري نا أوكو ، واتو ديجيري دا ديجيرجير (دكتوراه) ، جميار عثمان دان فوديو دا تأخذ سوكوتو. Daga cikin malamansa na ilimi، akwai malaminsa na

فاركو ، مطمئن قصر مسار ، الشيخ عبد العزيز علي المصطفى ، دا كومة مالام

Nuhu a unguwar Dandago، wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa، da kuma Malam Muhammad Shehu، mutumin Lokoja،

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa. أكواي كوما

الشيخ أبو بكر جبرين ليمين ماسالاسين جمعة نا بوك ، أكواي كوما د. أحمد محمد إبراهيم شي ما نا جميار بايرو تا كانو. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu، sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma، Kitabuttauhiid، Umdatul Ahkaam، Arba'una Hadiith، Kashfusshubuhaat، Bulugul Maraam، Saladussalihiaa، Ahiratunamiyya كافين راسوارسا ، مالام يا فارا غاغارومين أيكن روبوس تافسيرينسا أ هارشين هوسا كركاشين سيبيار

(مركز الشيخ جعفر للتوثيق الإسلامي). ماريغاي شيخ جعفر محمود آدم يا راس رانار جمعة 26 / ربيع أوال / 1428 (13/04/2007) ساكاماكون هارين دا وادانسو يان تا آادا سوكا كاي ماسا ، دادي لوكاسين دا ياك جاغورانتار سالار أسوبا أ ماسالسين جمعة نا دوريي. Ya rasu ya bar mata biyu، da 'yaya shida، yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

الله يا جي كان سا يا غفارتا ماسا ، يا ساكا ماسا دا جدان الجنة.

تحديث لأحدث إصدار 2.9

Last updated on 09/03/2021

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features

جاري في الترجمة...

معلومات أكثر ل تطبيق

احدث اصدار

طلب Sheikh Jafar - Siffatus Salatu تحديث 2.9

محمل

Geovane Almeida

Android متطلبات النظام

Android 4.1+

عرض المزيد

Sheikh Jafar - Siffatus Salatu لقطات الشاشة

اللغات
اشترك في APKPure
كن أول من يحصل على الإصدارات السابقة والأخبار والأدلة لأفضل ألعاب وتطبيقات الأندرويد.
ًلا، شكرا
اشتراك
تم الاشتراك بنجاح!
أنت مشترك الآن في APKPure.
اشترك في APKPure
كن أول من يحصل على الإصدارات السابقة والأخبار والأدلة لأفضل ألعاب وتطبيقات الأندرويد.
ًلا، شكرا
اشتراك
نجاح!
لقد اشتركت في أخبار لدينا الآن لدينا.