Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum


2.0 by ZaidHBB
2020年07月24日 历史版本

关于Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum

Saurari Wa'azin Guruntum Akan“A guji Auren Sha'awa”da ma wasu wa'azin。

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan A guji Auren Sha'awa, Mazinaciya Jakar Gayu, Ka Kyautata guzurinka, Muhimmancin gwaji kafin Aure da sauran su.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

最新版本2.0更新日志

Last updated on 2024年04月14日
*New User Interface
*Performance Improvements
*Added Sleep Timer

更多应用信息

最新版本

2.0

上传者

الورفلي الصقر

系统要求

Android 4.4+

举报

举报不当内容

更多

下载 APKPure App

可在安卓获取Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum的历史版本

下载

下载 APKPure App

可在安卓获取Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum的历史版本

下载

Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum相关应用

ZaidHBB 开发者的更多应用

最新发现