We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

关于Hukuncin Tsarki A Muslinci

Tsarki ya rabu rabo biyu,tsarkin kari,da tsarkin dauda。

MENENE TSARKI A MUSLINCI

Tsarki na nufin tsafta. Amma a shari'ance tsarki na nufin tsaftace jiki daga hadasi babba da karami da kuma dukkannin kazanta daga jikin dan'adam da tufafinsa da wuraren yin ibadarsa. 

Idan aka ce hadasi babba ana nufin: Dukkan abin da zai wajabtawa mutum yin wanka na tsarki saboda faruwarsa.

Kamar fitar maniyyi saboda jima'i ko saboda sha'awa, ko haila, ko nifasi. Idan kuma aka ce hadasi karami ana nufin:

abinda zai wajabta mutum wankewa ko goge wani sashi na daga jikin dan'adam. Kamar fitsari, gayadi, jin rauni ko kwararar mugunya da dai sauransu. 

A lura cewa ibada bata inganta sai da tsarki.

最新版本1.0更新日志

Last updated on 2022年04月29日

Tsarki a Muslinci
Mene ne Tsarki
Ya ake tsarki
Babbance-Babbance tsarki

翻译中...

更多应用信息

最新版本

请求 Hukuncin Tsarki A Muslinci 更新 1.0

上传者

Anas Sumawan Sembiring Az-zulkarnainy

系统要求

Android 4.1+

更多

Hukuncin Tsarki A Muslinci 屏幕截图

语言
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
订阅成功!
您已订阅APKPure。
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
成功!
您已订阅我们的邮件通知。