下载 APKPure App
可在安卓获取Sakon Soyayya Hausa Da Turanci的历史版本
Soyayya da shakuwa
Sakon soyayya zuwaga saurayi da budurwa domin tabbatar dorewar zamantakewa ta kasancewa masoya。
Shi so na Gaskiya ba ya taba duba tsawon lokacin da aka ɗauka ana tare ko wani canji na rayuwa a saboda haka sonka ke karuwa a cikin zuciyata a kowace rana。
库鲁姆假名 k’ara zama saurayi a idanuwana, kuma gwarzo abun alfaharin Ni da Yayana。 A tsawon lokacin da zan rayu ina numfashi ina son ka so mara iyaka。
Samun ki a rayuwata ya bani k'warin guiwar tunkarar matsalata da samun nasara a kan dukkan abun da na sa a gaba。
Kulawarki 与 kaina na kara min jarumta soyayyarki 与 gare ni na sanyawa na ji ni a matsayin cikakken mutum。
Na gode matata ina alfahari da samun ki a rayuwata。 Ina nan cike da kewarki cikin zumudin son dawowa gida na sanya ki a idanuwana。
Ku nishadantuda wadannan zafafan kalamai masu matukar burgewa。
蒙戈德。
Last updated on 2024年08月28日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Sakon Soyayya Hausa Da Turanci
7.3.0 by Afri-Florecer
2024年08月28日