We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Über Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin

Wannan App yana Dauke da Mp3 na leccoci akan Sirrin Zaman Aure Sheikh daurawa

Die App erfordert keine Internetverbindung zu arbeiten (es ist offline) und die Sprachqualität ist sehr hoch. Einfach herunterladen und starten, selbst wenn offline hören.

-------

Wannan App yana Dauke da wasu zababun lekcoci masu genommen "Sirrin Zaman Aure" daga Sheikh aminu ibrahim daurawa ke gabatarwa, wanda yake fadakarwa da Kuma bada shawarori akan yadda Miji da Mata Zasu zauna cikin aurensu lafiya, Glanz muka ga ya Dace Muyi Anwendung wanda mutane zasu su saurara eine saukake.

Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa domin yayi Kokari wajen yayi Kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ikon ji da Kuma amfani daga abin da muka saurara.

Bayan bayani akan Sirrin Zaman Aur, akwai Vorträge na Sheikh ibrahim aminu daurawa da Kuma karatuttuka ein cikin Wannan manhaja idan akayi duba.

Akwai karatun malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure von Scheich ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

na za Kuma ein iya Samun wasu karatuttukan wasu malam irin su Scheichs jafar mahmud adam, Scheich albani zariya, Scheich ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Za kuma a iya Samun Karatun Al-quran na wasu daga cikin Manyan Makaranta quran.

Don Allah idan har kaji dadin Wannan Anwendung ein taimaka ein yi-Sharing-ta facebook, WhatsApp, Twitter, instagram da sauran Social Media domin sauran yan uwa musulmi su ma Suyi Download su amfana.

Kada Kuma eine Bewertung manta ayi Anwendung Fünf-Sterne-na wannnan.

Kadan daga cikin tarihin Sheikh Ibrahim Aminu Daurawa,

TARIHIN SHEIKH Aminu DAURAWA KANO: -

Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina shahararren Malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk Ranar Litinin da Alhamis, ein Unguwar Fagge, kusa da tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, kuma yana karantar da ilimi ein zauren gidansa,

Bajan kasuwanci da sana'ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-Mustapha, daga Unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Ein haife Ni a Ranar 1 ga wata Janairu shekara TA 1969 a cikin garin Kano, ein gida mai lamba 32 Unguwar Kofar Mazugal ein karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma Bottich ina dan karami, kuma na haddace shi a lokacin ina da shekara 14 ZUWA 15. Bayan firamare da sakandare, da na yi, na kuma ci GABAA da neman ilimi, domin fadada karatun addini, ein wajen wadansu Manyan mashahuran Malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na ilimi da fannoninsa daban-daban. Wadannan Manyan Malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani a wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani ein wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani a wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa einem wajensa.

6. Sheikh Auwal Isa ‚Yan Tandu, wanda na yi lugga da fiqihu da Hadithen ein wajensa.

7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage layin tagwayen gida, wanda na yi lugga da fiqihu da tafsir einem wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‚Yan Awaki, wanda na yi hadith da lugga einem wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi lugga da fiqihu ein wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu einem wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, layin azara, wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da Tarikh einem wajensa. Wannan Malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi eine wajensa. Allah ya ji qansa da Rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da lugga einem wajensa. Wannan Malami, ein wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Gähilijja. Malami ne mai haquri da juriyar karantarwa. da dai sauran Malamai daban daban ein Duniya.

Bayan Wannan App mai suna Sirrin Zaman Aure, za iya Samun wasu karatuttukan da sauran apps namu na wasu daga cikin manya-manya Malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) ein Spiel zu speichern.

Was ist neu in der neuesten Version 2.1

Last updated on Apr 16, 2020

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

Übersetzung wird geladen...

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin  Update anfordern 2.1

Von hochgeladen

Raquel Elizardo

Erforderliche Android-Version

Android 4.1+

Mehr anzeigen

Sheikh Aminu Daurawa - Sirrin Screenshots

Sprachen
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolgreich abonniert!
Sie haben jetzt APKPure abonniert.
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolg!
Sie sind jetzt unseren Newsletter abonniert.