Usar la aplicación APKPure
Obtener Aqidun Shi'a a Sauqaqe versión histórica en Android
Littafin Aqidun chií un Sauqaqe, Fassarar Sheik Dr. Mansur Ibrahim Sokoto
Wannan Manhaja ta Application na qunshe da Littafin nan wanda Sheikh Abdallah binu Muhammad As Salafi ya rubuta, wanda Kuma Babban Malami Sheik Dr. Mansur Ibrahim Soko ya Fassara. A cikin wannan Littafin Malamin ya fayyace baki daya dukkanin Aqidun da Shi'a ta ginu akansu wadanda suka hada da:
Me nene Aqidar 'Yan Shi'ah game da Alqur'ani?
Me nene Aqidar 'yan Shi'ah game da Sahabban Manzon Allah (SAW)
A ina ne 'yan Shi'ah su ka yi kama da Yahudu?
Me nene Aqidar Rafilawa a game da Imamai?
Wace irin Aqida ce Rafilawa ke ce ma Raja'ah wadda su ka yi Imani da ita?
Ya aqidar Taqiyyah ta ke a wurin Rafilawa?
Qasar Karbala' Aqida ce a wurin 'Yan Shi'ah.
Da dai sauran Aqidu wanda suna cikin wannan Littafi. dan haka wannan littafi zai taimakawa duk wani dalibin Ilmi da kuma duk wani Musulmi Ahlus sunnah fuskantar aqidun shi'a da kuma yadda zai maida Martani akansu.
Allah ya qara nuna mana gaskiya, ya kuma bamu ikon binta, ya kiyaeshi mu da son zuciya da kuma sharrin Shaidan. Ameen
Kada ku manta ku mana rating wannan application, duk wani tsokaci ko kuma shawara zaku iya tuntubarmu ta email dinmu dake qasa.
Last updated on 03/07/2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Presentado por
Ba Kyaw
Requisitos
Android 4.0+
Categoría
Reportar
Aqidun Shi'a a Sauqaqe
1.0.0.0 by Merafi-Apps
03/07/2018