Usar la aplicación APKPure
Obtener FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI versión histórica en Android
Fassara Littafin Kawa: idi, Littafin Tauhidi, Wato Kadaita Allah.
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) Haka bayan, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi un addinin Musulunci cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi Sauki wajen yada Sako un cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi un rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki un matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta bla wata Rana Zai zamanto akwai tarin littattafai Masu yawa cikin harshen Hausa.Last updated on 15/06/2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Presentado por
J-Akkapnan Sirilak
Requisitos
Android 3.0+
Categoría
Reportar