از برنامه APKPure استفاده کنید
نسخه قدیمی APK Siffat Assalat by Albany Zaria را برای اندروید بگیرید
Karatun Littafin Siffat Assalat Naby ne wanda Sheik Albany Zaria ya gabatar
Wannan Application yana dauke da Karatun Littafin Siffat Assalat Nabiyyi wanda Sheik Albany Zaria ya gabatar: Karatune Dalla-Dalla da malam ya gabatar ta hanyar bayanin ko wace gaba, har ila yau akwai Matanin Littafin Na Siffat Assalat Nabiy wanda zai taimakawa mai sauraro wajen bibiyar Karatun cikin sauqi.
Zaku Iya downloading applications dinmu wadanda suka qunshi karatuttuka da kuma lakcoci na Malamai da dama kamar su:
Sheik Jafar Mahmud Adam Kano
Sheik Aminu Daurawa
Sheik Aliyu Isah Fantami
Sheik Ahmed Deedat da sauransu.
Allah ya bamu Ikon aiki da abun da muka karanta ya kuma tsarakake mana niyyoyinmu tare da taimaka mana wajen riqo da Sunnar Manzon Allah Sallahu Alaihi Wa Sallam.
Ayi Karatu Lafiya: Domin bada shawar-wari ko kuma tsokaci dangane da Applications dinmu Zaku iya neman mu ta email dinmu dake qasa.
Last updated on 20/10/2018
Updated Privacy Policy
بارگذاری شده توسط
Randy Dariel
نیاز به اندروید
Android 4.1+
دسته بندی
گزارش
Siffat Assalat by Albany Zaria
1.0.0.1 by Merafi-Apps
20/10/2018