Use APKPure App
Get Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE old version APK for Android
Jafar Tafsirin Izufi Biyar (Al Jumuah à An Nas) par Cheikh Ja'afar Mahmud Adam
Wannan App ne domin Kawo muku karatun Tafsirin Al Kur'ani mai Girma tare da Malam Jaafar Mahmoud Adam.
Tafsirin Izufi Biyar dake Kasa NE. Wato Sourate Al Gomaa (Yusabbihu) Zuwa sourate An Nas (Nasi).
Domin wadansu karatuttukan na cheikh Mahmud Jaafar adam kamar su:
Umdatul Ahkam mp3
Bulugul Miram
Riyadussalihin
Kitab Tawhid
Arbaun Hadith
Bayani kan aikin Hajji da omra
Tafsir Souratoul Baqarah
Matasa nagari
Hakkokin mata un musulunci
Boko Halal
Bayani kan Jinin Haila da dai sauransu
da kuma karatun Kundin Tarihi tare da Malam Aminu Ibrahim Daurawa
Domin Samun karatuttukan dake sama duba sauran applications dina ta hanyar rubuta KAREEMTKB un cikin recherche din ka / ki na Google Play Store.
Un duk lokacin da ka / ke da bukatar karatuttukan Hausa Daga bakin malam jafar mahmud da sauran malamai, kawai bude Play Store ka / ki rubuta KAREEMTKB. Zaku samu applications na da Musulunci yaren Hausa kuma MP3 Wadanda basa bukatar Internet domin Suyi aiki.
Wadansu Surori da Izufin al kur'ani mai Girma na nan tafe dans shaa Allahu.
Idan kaji ko kinji DADIN Samun Wannan App une Play Store Kada ka / ki manta note din Wannan App cinq étoiles wato tauraro Biyar cikin Wannan magasin.
Zaku développeur iya de Samun na Wannan App une koda yaushe tayin amfani da email DIN développeur dake Kasa.
Zanyi matukar farin ciki idan naji Daga gareku.
Idan kuna da bukatar wadansu karatuttukan na malam jafar Mahmud, zaku iya aiko min da Sako na ko ku kai TSAYE rubuta examiner un Wannan de karkashin App.
Nagode sai anjima Allah kuma ya gafartama Sheikh Jaafar Adam Mahmoud Ameen.
Allah ya saka masa da Gidan Aljannah Ameen Ameen Ameen.
Last updated on May 12, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Telechargé par
Christopher Mandujano
Nécessite Android
Android 4.4+
Catégories
Signaler
Tafsirin Izufi Biyar OFFLINE
1.0.0 by KareemTKB
May 12, 2024