Use APKPure App
Get HAJJI DA UMRAH old version APK for Android
wannan littafi yana bayani ne a kan Aikin Hajji cikin harshen Hausa
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (SAW) bayan haka, Wannan dan littafi yana bayani ne game da tsarki a addinin Musulunci cikin harshen Hausa, domin amfanin Musulmi kasancewar wannan hanya mafi sauki wajen yada sako a cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da fatan za’a samu Wani wanda zai dauki nauyin wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan update a yanzu domin dada saukaka shi ga mai karatu.Uploaded by
Okkar Htwe
Requires Android
Android 2.2+
Category
Use APKPure App
Get HAJJI DA UMRAH old version APK for Android
Use APKPure App
Get HAJJI DA UMRAH old version APK for Android