Hancin Gauta 2014-Dr. Abdulkad


1.0 by ZaidHBB
Jul 22, 2018

About Hancin Gauta 2014-Dr. Abdulkad

Saurari Shirin Hancin Guta na 2014 na Rahama Radio Kano, Tare da Dr. Abdulkadir.

Wannan Manhaja ta kawo muku Shirin Hancin Gauta na shekarar 2014 wanda Gidan Radio na Rahama Radio FM Kano Nigeria ke shiryawa tare da Dr. Abdulkadir Ismail. Muna da manhajojin wannan shiri mai albarka na shekarun 2017, 2015, 2016 da ma sauran su.

Ku Saurari shirin a saukake ba tare da kunna data ba. Da zarar kun sauko da shi kan wayoyin Salular ku zaku iya sauraron shirin a koda yaushe. Ku cigaba da bibiyar Shafin mu na ZaidHBB a nan Play Store don kasancewa tare da More wasu sababbin Manhajojin mu masu Fadakarwa, Wa'azantarwa, Nishadantarwa Harma da Ilmantarwa. Mun gode

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan Playstore.

Ku duba kundin Apps dina anan Playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa, fadakarwa, har ma da nishadantarwa. Ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

About Rahma Radio

Rahma Radio was established as a privately owned Radio station on 97.3 MHz on the F.M band. It started its test transmission on Friday 12th August, 2011, after which all full commercial transmission commenced. The station broadcasts wide rang of programmes to satisfy our listener’s.

Our main focus is the promotion of business, commerce and social reorientation of society through effective and meaningful programmes. These programmes include but not limited to health, education, farming, capacity building and human development, with emphasis on women, youth and the physically challenges.

What's New in the Latest Version 1.0

Last updated on Mar 21, 2019
Enjoy the first release.

Additional APP Information

Latest Version

1.0

Uploaded by

Emy Emy

Requires Android

Android 4.1+

Report

Flag as inappropriate

Show More

Use APKPure App

Get Hancin Gauta 2014-Dr. Abdulkad old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get Hancin Gauta 2014-Dr. Abdulkad old version APK for Android

Download

Hancin Gauta 2014-Dr. Abdulkad Alternative

Get more from ZaidHBB

Discover