Use APKPure App
Get Aure Nake So-Sheikh Guruntum old version APK for Android
Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Aure Nake So" da ma wasu wa'azin.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikasi Wannan mai suna "Aure Nake So-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Aure Nake So (Mata), Hattara Mata, Illar Zina a cikin Al'umma, Ka tuna da ranar karshe da sauran su.
Ku sauko dan ingin aplikasi din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan aplikasi din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din aplikasi, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar aplikasi wannan din anan play store.
Ku duba kundin Aplikasi din play store anan don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
Diunggah oleh
Akash Kumar Sharma
Perlu Android versi
Android 4.1+
Kategori
35.6 MB Aug 14, 2020
35.6 MB Aug 14, 2020
35.0 MB May 23, 2020
35.0 MB May 23, 2020
34.8 MB Dec 20, 2018
34.8 MB Dec 20, 2018
Use APKPure App
Get Aure Nake So-Sheikh Guruntum old version APK for Android
Use APKPure App
Get Aure Nake So-Sheikh Guruntum old version APK for Android