Use APKPure App
Get Hisnul Muslim - Daurawa old version APK for Android
Saurari Karatun Littafin Hisnul Muslim tara da Sheikh Daurawa da Ahmad Sulaiman.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Aplikasi Wannan mai suna "Hisnul Muslim - Daurawa" dan Anda akan memiliki Mallam Aminu Daurawa Kano na Littafin Hisnul Muslim (Garkuwan Musulmi ta Addu'o'i Daga Alkur'ani da Sunnah). Aplikasi din offline ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren karatun a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.
Hala zalika Aplikasi din na dauke da littafin Hisnul Muslim fassarar Hausa dan amfanin ku na yau da kullum.
Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu .
Aplikasi Kuundu kundin dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa na sauran malaman Musulunci irin su Marigayi Sheikh Jafar, ta hanyar rubuta ZaidHBB toko sai kuyi search, take zaku ga kundin.
Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / alias saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.
Diunggah oleh
Ahmed Saaed
Perlu Android versi
Android 4.4+
Kategori
89.9 MB Mar 6, 2024
89.9 MB Mar 6, 2024
53.7 MB Aug 3, 2020
53.7 MB Aug 3, 2020
53.2 MB May 20, 2020
53.2 MB May 20, 2020
Use APKPure App
Get Hisnul Muslim - Daurawa old version APK for Android
Use APKPure App
Get Hisnul Muslim - Daurawa old version APK for Android