Sakonnin Soyayya 100


1.2.0 oleh Abdu Matashi
Aug 30, 2024 Versi lama

Tentang Sakonnin Soyayya 100

Sakonnin Masoya Guda 100, Kalaman Soyayya masu dadinji

Kasancewar ki a tare da ni, ya sa ni jin kaina a matsayin wani mutum mai daraja ta musamman. Ina son ki, so irin wanda kalmomi ba zasu iya bayyanawa ba.

Gada tana son namiji mai tausayi ba mai kaushin zuciya ba da saurin duka. Tana son mutum ya zamo ko faɗa zai mata ya yi cikin hikima.

2. Gada tana son wanda zai girmama ta ba wanda zai tozarta ta da gori ba.

3. Gada tana son namiji aƙƙarfa mai lafiyar da zai biya mata buƙatar ta aure.

4. Gada tana son namijin da yake amsa kuskurensa idan ya aikata.

5. Tana son namiji mai karamci, alheri ba anƙamo ba.

6. Gada tana son namijin da ya yarda da kansa.

7. Ba ta son namiji mai nauyin jiki da kasa wanda zai ta wahalar da ita.

8. Gada tana son namijin da zai sa ta farin ciki ta ji cewar ta cika gada. Ba wanda in ya doso gida za ta dinga fargaba ba, ba za ta sake walwala ba sai ya fita

9. Tana son namijin da ke son ta don Allah ba don dukiya, matsayi ko kyanta ba. Domin ta san idan waɗannan abubuwa suka are watsar da ita zai yi.

10. Gada tana son namiji mai wayo kuma mai haƙuri.

11. Tana son namiji mai dogon tunani kafin ya yanke hukunci. Wanda ko rai ta ata masa ba zai yanke hukunci ba sai ya yi tunani.

Wanna wani bincike ne da mace ta gabatar, da fatan maza za su auki darasi.

Ubangijina Allah ya sa mu dace da irin matan/mazan da muke qauna da muradi a Rayuwar mu ta aure.

Apa yang baru dalam versi terbaru 1.2.0

Last updated on Sep 6, 2024
Sakonnin Masoya guda 100
Kalaman Soyayya guda 100
Sirrikan masoya guda 100

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

1.2.0

Diunggah oleh

Štěpán Bilík

Perlu Android versi

Android 4.4+

Available on

Laporkan

Tandai sebagai hal yang tak patut

Tampilkan Selengkapnya

Use APKPure App

Get Sakonnin Soyayya 100 old version APK for Android

Unduh

Use APKPure App

Get Sakonnin Soyayya 100 old version APK for Android

Unduh

Sakonnin Soyayya 100 Alternatif

Mendapatkan lebih banyak dari Abdu Matashi

Menemukan