Sheikh Jafar - Siffatus Salatu


2.9 oleh engrshams
Jan 27, 2021 Versi lama

Tentang Sheikh Jafar - Siffatus Salatu

Aplikasi Wannan yan dauke da Siffatus Salatin Nabiyyi Offline dan Sheik Jafar Na Biyu

Assalamu Alaikum

Aplikasi wannan yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Offline na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Bagian 2, bersinar muka ga ya dace muyi aplikasi wanda mutane zasu su saurara a saukake.

Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kuma jikansa.

Aplikasi domin samun sauran na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah duba (rrnapps) gratis

Don Allah idan har kaji dadin wannan aplikasi taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, da sauran media sosial domin sauran yan uwa musulmi su amfana.

Kada kuma a manta ayi rating na wannnan aplikasi bintang lima.

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

An haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, a shekara ta 1962

(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu, awurin mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na jini. Daga nan kuma sai alias mayar da shi wajen wani Malam Umaru a wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9 a arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta jini a tsakanin

su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa, a shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi, wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake zaune a unguwar Fagge a Kano.

Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai

girma, wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar ilimi, sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Pusat Kebudayaan Mesir), sannan

kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Kelas Sore Dewasa, tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primer, amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta a ajinsu. Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984, kuma ya kammala a shekara ta 1988. A shekara ta 1989, malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madinah , a inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an, wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma

Sheikh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu (Master) seorang Jami'ar Musulunci, A Oundurman Sudan. Sannan kuma, kafin rasuwarsa, ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, wato digiri da digirgir (PhD), seorang Jami'ar Usman Dan Fodiyo da ambil Sokoto. Daga cikin malamansa na ilimi, akwai malaminsa na

farko, mutumin kasar Masar, Syekh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam

Nuhu a unguwar Dandago, wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab a wajensa. Akwai kuma

Syekh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu, sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Nabi Janaa'iz, Siffatusi Siffatus'iz, Siffatusi. Kafin rasuwarsa, malam ya fara gagarumin aikin gosok tafsirinsa a harshen hausa a karkashin cibiyar

(Pusat Dokumentasi Islam Sheikh Ja'afar). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, a daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba a masallacin Juma'a na Dorayi. Ya rasu ya bar mata biyu, da 'yaya shida, yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla a kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.

Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da gidan aljanna.

Apa yang baru dalam versi terbaru 2.9

Last updated on Mar 9, 2021
1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

2.9

Diunggah oleh

Geovane Almeida

Perlu Android versi

Android 4.1+

Laporkan

Tandai sebagai hal yang tak patut

Tampilkan Selengkapnya

Use APKPure App

Get Sheikh Jafar - Siffatus Salatu old version APK for Android

Unduh

Use APKPure App

Get Sheikh Jafar - Siffatus Salatu old version APK for Android

Unduh

Sheikh Jafar - Siffatus Salatu Alternatif

Mendapatkan lebih banyak dari engrshams

Menemukan