Use APKPure App
Get Tafseer sheik Aliyu Fantami old version APK for Android
Wannan Tafsiran Azumi ne wanda Sheik Aliyu Isah Fantami ya gabatar.
Sebuah aplikasi Wannan cikin, tafsirai ne wadanda Babban Malami Sheik Aliyu Isah Fantami ya gabatar. Zaku iya Samun dukanin Aplikasi dinmu na musulunci Daga google PlayStore wanda wasu Karatuttuka ne wadanda malamai da dama Suka gabatar da Harshe Hausa da kuma Wa'azuzzuka da Muhadarori. KAMAR su:
Sheik Jaafar Mahmud Adam Kano
Syekh Albany Zaria
Sheik Kabiru Gombe
Sheik Ahmed Deedat da sauransu.
Allah ya Qara bamu damar ikon Aiki da melimpah da Muka saurara, ya kuma Qara mana himma da qoqari wajen ibadah da Neman Ilmi. Ameen.
Ayi Sauraro Lafiya: Idan kuna da wata shaawara ko tsokaci Dangane da aplikasi dinmu, zakuyi iya neman mu ta email dinmu dake qasa.
بارك الله فيكم وجزاكم الله خير
Last updated on Jul 18, 2020
updated features and privacy policy
Diunggah oleh
اسد كيم اوفر
Perlu Android versi
Android 4.1+
Kategori
Laporkan
Tafseer sheik Aliyu Fantami
1.0.0.1 by Merafi-Apps
Jul 18, 2020