Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar


1.3 per ZaidHBB
Jul 26, 2020 Vecchie versioni

A proposito di Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar

Saurari wa'azin malam Jafar akan Falalar Sahabbai da Goman karshen Zul Hijja

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Applicazione wannan mai suna Falala-Sheikh Jafar con il nome di Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana con Falalar sahabbai da falalar goman karshe na watan zul Hijja. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus track (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar connessione dati kafin suyi giocando.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB un negozio sai kuyi cerca in ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to you tuntube ni ta indirizzo email dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi valutazione voglio app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

Novità nell'ultima versione 1.3

Last updated on Sep 9, 2020
*Bug Fixed

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

1.3

Caricata da

Dũng Lê

È necessario Android

Android 4.1+

Segnala

Segna come inappropriata

Mostra Altro

Use APKPure App

Get Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar old version APK for Android

Scarica

Use APKPure App

Get Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar old version APK for Android

Scarica

Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar Alternativa

Trova altro da ZaidHBB

Scoprire