APKPure Appを使用する
Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 Pの旧いバージョンをダウンロードすることが可能
ダSharhin Siffatus Salatin NabiyyiオフラインNA dauke Wannanアプリのヤナシェイクジャファル
アッサラームアライクム
Wannan app yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatin NabiyyiMp3オフラインnaSheikh Ja'afar Mahmoud Adam、shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara asaukake。
Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kumajikansa。
* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam
haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura、shekara ta 1962(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964)。 Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu、awurin mijin yayarsa、Malam Haruna、wanda kuma dan uwansu ne najini。ダガナンクマサイ別名マヤルダシワジェンワニマラムうまるあワニガリワイシコザ、キマニンキロミタ9アアレワダダウラ、ワンダシマアクワイダンガンタカタジニアツァカニンス、ワンダクマシネムサバビンズワンサカノ。 Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa、shekara ta 1971(ko 1972)、sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi、wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne、amma yake zaune a unguwar Fagge aKano。
Tunkafin zuwansu Kano、tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani、wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani、kasancewarsa mai sha'awar ilimi、sai ya shiga makarantu lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra、(Egyptian Cultural Centre)、sannan kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Adult Evening Classes、tunda lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primary、amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta aajinsu。 Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984、kuma ya kammala a shekara ta 1988. a shekara ta 1989、malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madin 、inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an、wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma Sheikh Ja'afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu(Masters)a Jami'ar Musulunci、A OundurmanSudan。 Sannan kuma、kafin rasuwarsa、ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku、wato digiri da digirgir(PhD)、Jami’ar Usman Dan Fodiyo da takeSokoto。 Daga cikin malamansa na ilimi、akwai malaminsa na farko、mutumin kasar Masar、Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa、da kuma Malam Nuhu a unguwar Dandago、wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na had Muhammad Shehu、mutumin Lokoja、Akwai kuma Sheikh Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK、akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero taKano。 Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu、sun hada da tafsirin Alkur'ani、Kitabuttauhiid、Umdatul Ahkaam、Arba'una Hadiith、Kashfusshubuhaat、Bulugul Maraam、Riyaadussalihiin、Siiratun Nabawiy、Ahkaamul Kafin rasuwarsa、malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar(Sheikh Ja'afar Islamic Documentation Centre)。 Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428(13/04/2007)sakamakon harin da wadansu'yan ta'adda suka kai masa、daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba aマサラシンジュマアナドライ。 Ya rasu ya bar mata biyu、da'yaya shida、yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla akansa。 Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarcijana'izarsa。
アッラーヤジカンサヤガファルタマサ、ヤサカマサダギダンアルジャンナ。
Domin samun sauran apps na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah duba(一流のアプリ)無料ハウサイスラムアプリdake cikin play store
Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi shared ta facebook、whatsapp、twitter、da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi suamfana。
カダクママンタアイレーティングなわんなんアプリケーション五つ星。
Last updated on 2021年03月01日
1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features
Siffatus Salatun Nabiyyi Mp3 P
2.9 by engrshams
2021年03月01日