Use APKPure App
Get Ahmed Sulaiman Offline Quran MP3 Part 2 old version APK for Android
셰이크 아메드 슐라이만 오프라인 꾸란 MP3 2 부
Wannan Application yana dauke da karatun Qurani cikakke Amma na daya daga cikin shahararun makaranta alkurani wato Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman Kano.
Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Domin samun sauran karatun malam da kuma wasu karatuttukan na wasu shahararun malam, irin su al sheikh sudais ,abulbasit,maher, mishry, minshawi da kuma sauransu sai a duba uyaapps app cikin wannnan gida.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application ka yi rating dinsa sabida ya samu yaje sama yanda idan masu naiman karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman zasu sameshi cikin sauki.
Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran baya bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.
Ahmad Sulaiman Quran Offline Part 2 mp3
Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3
Ahmed Suleiman Full Quran mp3
Ahmad Sulaiman Kano quran mp3
Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline
Ahmad Sulaiman complete quran offline mp3
sheikh Ahmad Sulaiman quran recitation
Last updated on Jun 24, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
업로드한 사람
Rafael Bagus Zoe Utama
필요한 Android 버전
Android 4.0+
카테고리
신고
Ahmed Sulaiman Offline Quran MP3 Part 2
1.0 by uyaapps
Jun 24, 2018