Use APKPure App
Get Makauniyar Soyayya old version APK for Android
Domin Masoya, dakuma sanin yadda ake tsara kalaman Soyyaya.
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu!
Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina,
Idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki.
Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani.
littafin soyayya
Ilimin soyayya
aure da jimai
Rayuwar aure da zaman aure
rayuwar aure
ilimin aure da soyayya
makauniyar soyayya
samfurin kalaman soyayya
soyayya zallah
sakonnin kalaman soyayya a hausa
sakonnin soyayya
kundin kalaman soyayya
kundin masoya
Soyayya da aure
rayuwar soyayya
Last updated on Oct 6, 2022
* soyayya
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* zaman aure
* soyayyar zamani
Uploaded by
Moahmd Zoher Alatea
Requires Android
Android 4.4+
Category
Report
Makauniyar Soyayya
9.8 by Abdu Matashi
Oct 6, 2022