Use APKPure App
Get Wakokin Labarina old version APK for Android
Wakokin Shirin Labarina Mai Dogon Zango
Manja me dauke da dukkan wakokin shiri mai dogon zango mai suna labarina, wanda aka dade ana yinsu.
Kamar yadda kuka sani anyi wakoki da dama a cikin wannan shiri daga manyan mawakan hausa.
Daga cikin mawak da sukai waka a cikin shirin labrina akwai Naziru Sarkin Waka, Nazifi Asnanic da Salim Smart.
Saboda haka ga kadang daga cikin jerun wakokin da suke cikin wannan permohonan:
1. Zana Baki Labarina oleh Salim Smart
2. Kwadayi oleh Naziru Sarkin Waka
3. Na Zaune Sound Track oleh Salim Smart
4. Lagu Suara Nazifi Asnanic Wakar Labarina
5. Lagu Salim Smart Na Zaune
6. Daina Kuka Naziru Sarkin Waka
7. Sanadin Labarina oleh Salim Smart
8. Jadi Kenan oleh Salim Smart
9. Kaddarar Rayuwar Wakar Salim Smart
10. Happy Birthday Laila by Naziru Sarkin Waka
11. Dawo Dawo oleh Naziru Sarkin Waka
12. Labarina Bayazama Nawa.
Kada ku manta ku turawa yan uwa don suma su amfana da wadannan wakoki masu matukar dadi ba burgewa.
Last updated on Jan 2, 2025
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Dimuat naik oleh
Jøh Rãn
Memerlukan Android
Android 7.0+
Category
Laporkan
Wakokin Labarina
1.0 by Afri-Florecer
Jan 2, 2025