Use APKPure App
Get Ahalary - Sheikh Abubakar Gumi old version APK for Android
Fassarar Ahalary na Sheikh Abubakar Mahmud Gumi (Rahimahullah)
Wannan Fassarar Littafin Ahalari ne da Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya gabatar lokacin rayuwarsa.
Wannan Manhajar Wayar Android ne da ke ba mutum damar sauraron wadannan karatuttuka ba tare da yayi amfani da sahar Internet ba.
Hajiyar Rukayya Idris Sulaiman ita ce ta dauki nauyi yinsa. Muna Addu'a Allah Ya saka mata da Alkairi ya jikan iyayenta ya shiryar mata da zuriyarta, ya karawa dukiyarta Albarka Amin.
Last updated on Dec 5, 2023
Release
Dimuat naik oleh
Carlos Guzman
Memerlukan Android
Android 5.0+
Category
Laporkan
Ahalary - Sheikh Abubakar Gumi
2.3.0 by Duniyar Computer
Dec 5, 2023