Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3


2.0 oleh ZaidHBB
Jun 15, 2024 Versi Lama

Mengenai Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3

Saurari wa'azin malam Jafar Akan Hikimomin Zaman Aure da Zaman Tare.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Aplikasi Wannan mai suna Hikimomin Zaman Aure-Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Hikimomin na zaman aure da na zaman tare. Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus trek (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar sambungan data kafin suyi bermain.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a sai kuyi search dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta alamat email dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating mahu aplikasi dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

Apa yang baru dalam versi terkini 2.0

Last updated on Mar 17, 2024
*New User Interface
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

2.0

Dimuat naik oleh

Awat Awat

Memerlukan Android

Android 4.4+

Laporkan

Tandai sebagai tidak sesuai

Tunjukkan Lagi

Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 Alternatif

Dapatkan lebih banyak daripada ZaidHBB

Cari