Anda mungkin tidak tahu mengenai perkara ini
Wanna Application ya kunshi shawarwari da illolin amfani da maganin mata ga mace da shawarwarin nisantarsu.
Mata masu amfani da irin wadannan magunguna kuyiwa kanku fada ku rage kokuma ku daina gaba daya saboda illolin da suke tattare da wadannan magunguna kar a bata goma garin gyaran biyar.