Wannan fassarar littafin Hisnul Muslim ne cikin harshen Hausa.
Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara ga tabbata halitta fiyayyen Annabi Muhammad (SAW) haka bayan, Wannan app Fassara ce ga Littafin Hisnul Muslim na addu'o'i cikin harshen Hausa, Domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan Hanya mafi sauki wajen yada sako yang cikin fadin duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar Hanya ta Buga littafi yang rarraba shi, da fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki yang matsayin Sadakatul Jariya Domin cigaba da gudanar da Wannan Aiki na alkhairi ta yadda Wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu Yawa cikin harshen Hausa. ina kuma aiki kan mengemaskini yanzu dan ya zama daidai da app di na, na Hajj da Umrah Domin dada saukaka shi ga mai Karatu.Mengenai LITAFIN HISNUL MUSLIM DA HAUSA
Maklumat APLIKASI tambahan
Dimuat naik oleh
Mian Afaq Anjum
Memerlukan Android
Android 2.2+
Category
Tunjukkan Lagi