Wannan din app yana dauke da abincin hausawa kala kala. GIRKINKI SIRRINKI AMARYA
A Wannan app din nawa zaki samu takaitaccen Bayani da idea yadda zakiyi anfani da sinadaran girki Wato kayanwa kamshi na Gida dana Waje.
Girkin Zamani da dabarun girki
Dakin KOYON GIRKI
GIRKI Adon UWAR GIDA
Filin Girke Girke
Sirrin Girke-Girke Da Lemokan Zamani