Littafin Tatsuniyoyi na Hausa
Tatsuniya wata al'ada ce ta Hausawa kanyi tatsuniya idan dare yayi daga an gama cin abincin berani.
Wuraren da ake yin tatsuniya sun kasu kamar haka,
1.Dandali
2.Dakin wata tsohuwa
3.Daki ko zauren dattijo
4.Dakin kwanan samari
Tatsuniya labari ne wanda za'a danganta shi da wani abu mai bada tsoro kamar Dodo, kura, zaki ko wata dabba. Anda boleh menggunakan bilik-bilik di bilik Gizo da Koki, di mana-mana. Ga yar wata nan don tuna lokacin yarintar mu. haka kuma ana kawo labaran da suka shafi wadansu mutane domin yin izna.
misalin tatsuniya
* Tatsuniyar gizo da koki
* Tatsuniyar gidan sarki da sauransu.
Anda boleh menggunakan aplikasi ini untuk menguasai kekayaan anda.
Dan Allah setiap kali memuat turun aplikasi ini.
Mungode !!