Use APKPure App
Get Fassarar Huqbatun Minat Tarikh old version APK for Android
Ingantaccen Tarihin Abinda Ya Faru Tsakanin Sahabbai
Wannan shine fassarar shaharraren littafin nan da aka fi sani da suna Huqbatun Minat Tarikh wanda ya fede biri har wutsiya a cikin ingantaccen tarihin abinda ya faru bayan wafatin Annabi (SAW) har zuwa shahadar sayyiduna Hussain (RA) een karbala.
Yana da matukar muhimmanci kowane musulmi ya karanta wannan littafi da tsarkakkiyar niyya da adalci don jin halin da sahabbai suka tsinci kansu. ALLAH YA KARA MASU YARDA
Last updated on Aug 2, 2022
ADS free
User friendly
Works with or without internet
Geüpload door
Khay Hlaing
Android vereist
Android 4.4+
Categorie
Melden
Fassarar Huqbatun Minat Tarikh
1.0 by Abdulaziz Aliyu Mairiga
Aug 2, 2022