KITABUT TAUHID


4.1.3 door AdamsDUT
Oct 30, 2023 Oude versies

Over KITABUT TAUHID

Littafin Kitaabut Tauhid Wanda Aka Fassara Zuwa Hausa

Da sunan Allah mai yawan rahama mai yawan jinkai.

Dukkan godiya ta tabbata a gareshi, kuma tsira da

amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da

iyalanshi da kuma sahabbanshi baki-daya.

Bayan haka, wannan fassarar littafin "Kitabut Tauhid.

ne, wanda Shehun malami Dr. Saleh bin Fauzan bin

Abdallah Alfauzan ya wallafa, wannan malami fitaccan

malami ne mamba ne a majalisar manyan malamai ta

kasar Saudi Arebiya, kuma mamba a eindeitin dindindin

na fatawa da kuma bincike akan ilimi.

Wannan littafi na Tauhidi da wannan malami ya wallafa

ya taba bangarori da dama wadanda ake matukar neman

bayanan su een daidai wannan lokaci, zaka iya cewa littafin

ya zo ne a daidai lokacin da ake matukar bukatarsa.

Mawallafin littafin ya fara kawo mukiddima ne sannan

ya biyo shi da babi-babi har guda hudu, sannan akar

kashin kowanne babi akwai fasali-fasali da malam ya

Kawo. Babi na farko yana kunshe ne da fasali biyar, a

yayinda babi na biyu kuma yake kunshe da fasali-fasali

har goma sha-daya, shi kuwa babi na uku yana dauke ne

da fasali-fasali har guda shida, ayayin da babi na karshe

wato babi na hudu yake dauke da fasalai har guda hudu.

Wannan littafi kamar yadda sunansa yake 'Kitabut

Tauhid ', kuma haka na Shehun malamin nan wato

Sheikh Muhammad dan Abdulwahhab yake da 'Kitabut

Tauhid 'naar amma zon yi tarayyane een suna amma zon sha

banban een irin bayanan da suke dauke da shi, duk da

bayanaine na tauhidi da kowanne yake da shi, saidai

bangarorin da kowa ya dauka ya yi bayani daban-daban

ne, saboda haka ana bukatar ka hada su duka ka mallake

su, Allah ya anfanar da mu da su baki-daya.

Lalle akwaimatukar bukatar a karantar da wannan littafi

een makarantu da masallatai da kuma wuraran fadakarwa a

kuma yada shi, saboda matukar muhimmancin da yake da

shi da kuma yadda ya tabo wadansu bayanai da ake

aikatawa een wannan lokacin da suke bukatar irin

wadannan malamai su yi bayaninsu.

Allah ya sakawa wannan malami da kuma wadanda suka yada wannan littafi Allah ya saka musu da alheri.

Dukkan godiya ta tabbata ga Allah, tsira da amincin Allah su tabbata ga Annabi Muhammad (S.A.W) da iyalanshi da kuma sahabbanshi baki daya.

za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar

complete koran offline door sheikh abdulrahman al-sudais mp3

prachtige quran recitatie door sheikh maher almuquiy mp3

complete koran offline door shiekh abdolbasit mpe

quran recitatie door mishary alfasy mp3 offline en zo verder

Don Allah idan har kaji dadin amfani da wannan littafi to ka taimaka kayi sharing din sa ga sauran yan uwa musulmai domin su ma su samu su amfana.

Kuma is een manta ayi waardering na wannan applicatie.

Wat is er nieuw in de nieuwste versie 4.1.3

Last updated on Nov 1, 2023
New app version with new features. All bugs fixed

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

4.1.3

Geüpload door

Poum Wpoj

Android vereist

Android 6.0+

Melden

Rapporteer als ongepast

Meer Info

Use APKPure App

Get KITABUT TAUHID old version APK for Android

Downloaden

Use APKPure App

Get KITABUT TAUHID old version APK for Android

Downloaden

KITABUT TAUHID Alternatief

Krijg meer van AdamsDUT

Ontdekken