Use APKPure App
Get Addu'o'i old version APK for Android
Nagartattun addu’o daga bakin manzon tsira Annabi Muhammadu (SAW) da Al Qur'an
Manzon Allah tsira da amin allah su tabbatar a gare shi y kasan yana yawan amblah Allah da tunawa da Shi a koda yaus, kuma a duk halin daya kansa ciki.
Haka zalika yana koyar da sahabbansa yadda zasu dinga ambaton Allah da kasancewa cikin shaukin
tunaninsa. Mun dan tsakuro muu kadan daga cikin addu’o’in da Annabi ya kanyi a lokutta daban daban.
1- (Allahumma rzuqni ḥubbuka, wa ḥubba man yanfa`uni ḥubbuhu `indak. Allahumma ma razaqtani mimma uḥibbu faj'alhu quwwatan li fima tuḥibb. Allahumma wa ma zawaita` anni mimma uḥibbu faj'alhu faraghan li fima tuḥibb). „(Tirmidhi)
'Ya Ubangiji ka sada ni da soyayyar ka, da soyayyar sauran mutane da zata amfane ni, Ya Ubangiji ka sanya dan abinda ka azurtani da shi ya zamto zai kafafa mini kusantar ka, Ya Allah duk abinda ka hana ni kuma, Ka mai she shi alkhairi a gare ni. 'Tirmizi ya ruwaito
Last updated on Apr 18, 2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Przesłane przez
ဆာန္ဂွ္ဆာန္မံင္ ဆၢး
Wymaga Androida
Android 4.1+
Kategoria
Raport
Addu'o'i
1.1 by GangareBoy
Apr 18, 2019