Use APKPure App
Get Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau old version APK for Android
Kudin Tarihi Daga Bakin Malam Ibrahim Aminu Daurawa Offline
Wannan aplikacja yana dauke da tarihe-tarihe na musulunci tunga kan annabawa Allah,
rayuwar manzo Allah da Ahlin Gidan SA wasu daga cikin sahaban manzo Allah wanda suka taimaka kwarai wajen Kafa addinin Allah Yake-yaken da Manzon Allah yayi da DAI sauran su Wanda szejk ibrahim Aminu Daurawa ke gabatarwa, duk SATI kuma ake watsa shi gidajen radiowy Daban-Daban. połysk Muka ga ya DACE muyi Wanda aplikacja mutane zasu su saurara się saukake.
Allah ya Sakawa szejk ibrahim aminu daurawa domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen bla ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ikon ji da kuma amfani daga Abin da Muka saurara.
Bayan Kudin tarihi na szejk ibrahim aminu daurawa wykłady da kuma nasihu przez Szejk ibrahim aminu daurawa duk cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.
Akwai karatun Malam szejk ibrahim aminu daurawa mp3 AKAN illar harshe, matsalolin aure przez szejk ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.
za kuma Iya samun wasu karatuttukan na wasu Malam irin su szejk jafar mahmud Adam, szejk Albani zariya, szejk ali isah fantami, Shiekh Kabir Gombe.
Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan Makaranta Kamar
Kompletny Koran nieaktywny przez szejk Abdulrahman al-sudais
piękna recytacja Koranu przez szejk Maher almuquiy
Kompletny Koran nieaktywny przez Shiekh abdolbasit
Koran recytacja przez Mishary alfasy mp3 offline i tak dalej.
Don allah Idan har kaji dadin Wannan kundin tarihi przez Szejk ibrahim aminu daurawa do Kayi dzielenie din sa ga sauran yan uwa musulmai domin SUMA su samu su amfana.
kuma Kada manta rating Yi Kudin tarihi przez Szejk ibrahim aminu daurawa.
Kadan daga cikin tarihin szejk ibrahim aminu daurawa,
TARIHIN SHEIK Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina
shahararren ne malami Wanda ake kira szejk Ibrahim Mahomet mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-
Niemen Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, A unguwar Fagge, Kusa da
tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, kuma yana karantar da ilimi zauren gidansa,
Bayan kasuwanci da sana'ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-
Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.
Haife ni w ranar 1 ga Wata Janairu shekara TA 1969 roku cikin garin Kano, A Lamba Gida mai 32
unguwar kofar Mazugal, A karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma kadź ina dan
Karami, kuma na haddace Shi lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Kobieta firamare da sakandare Da
na yi, na kuma ci GABA da Niemen ilimi, domin fadada karatun addini, a manyan wajen wadansu
mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani Zalla, wasu na ilimi
da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su ne:
1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) Wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa.
2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen Gida Wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa.
3. Alaramma Malam Na-Andé makarantar Arzai Wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa.
4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.
5. Alaramma Malam Laminu Arzai Wanda na yi gyaran Tilawa w wajensa.
6. szejka Auwal ISA Yan Tandu Wanda na yi lugga da fiqihu da hadisy o wajensa.
7. szejk Al Mustafa Bazazzage layin tagwayen Gida Wanda na yi lugga da fiqihu da Tafsir
wajensa.
8. Sheikh Idi Kajjin „Yan Awaki Wanda na yi Hadisach da lugga w wajensa.
9. Sheikh Zakari Mai littafi Wanda na yi lugga da fiqihu wajensa.
10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, Wanda na yi nahawu da fiqihu w wajensa.
11. Sheikh Usman Gwammaja, layin azara Wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da tarikh
wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi się wajensa. Allah ya ji
qansa da rahama!
12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi Wanda na yi fiqihu da lugga w wajensa. Wannan malami, A
wajensa na sauke Alfiyya din Malik da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul dżahilijja. Malami ne mai
haquri da juriyar karantarwa.
da dai sauran malamai Daban Daban Duniya.
Przesłane przez
OO OO Zaw
Wymaga Androida
Android 4.1+
Kategoria
34.7 MB Aug 29, 2021
34.7 MB Aug 29, 2021
33.3 MB Aug 14, 2020
33.3 MB Aug 14, 2020
33.2 MB Nov 1, 2018
33.2 MB Nov 1, 2018
Use APKPure App
Get Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau old version APK for Android
Use APKPure App
Get Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau old version APK for Android