Alaramma Kalarawi Kano

MP3 Offline

3 โดย Abyadapps
Oct 9, 2018 เวอร์ชั่นเก่า

เกี่ยวกับ Alaramma Kalarawi Kano

Saurari karatun alaramma qalarawi kano

Alaramma malam kalarawi malamin addini ne hafaffen garin kano.wadda bincike ya nuna yanadaga cikin malaman dasuka kawo sunnah jihar kano..

malam kalarawi yayi fice ne sakamakon yadda yakeyin waazi da abin dariya hakan yasa babba da yaro keson zuwa yaji waazinsa alokacin dayake araye..

Kalarawi yarasu kusan sama da shekara 20 dasuka wuce amma haryanzu ana jimamin rasuwar. malamin yayi rayuwa tare dasauran malam da kuma manyan sarakuna na jihar kano kamar Marigayi Alh Ado bayero sannan kuma dasu Sani waziri..

muna adduar Allah yasakawa malam da alkhari...Allah kuam yasa aljannah tazama makomarsa ameen.

Idan kunji dadin wannan manhajja ta Alaramma Kalarawi Kano MP3 sai ku ba manhajjar tauraro biyar sannan kuma a aikata zuwa ga sauran 'yanuwa musulmi.

ข้อมูล แอป เพิ่มเติม

เวอร์ชันล่าสุด

3

อัปโหลดโดย

Kevinbiano

ต้องใช้ Android

Android 4.1+

รายงาน

ปักธงว่าไม่เหมาะสม

แสดงเพิ่มเติม

Alaramma Kalarawi Kano ทางเลือก

ต้องการแอปอื่นจาก Abyadapps

ค้นพบ