เราใช้คุกกี้และเทคโนโลยีอื่น ๆ บนเว็บไซต์นี้ เพื่อปรับปรุงประสบการณ์การใช้งานของคุณ
การคลิกลิงก์ใด ๆ ในหน้านี้แสดงว่าคุณยินยอมในส่วนของ นโยบายความเป็นส่วนตัว และ นโยบายคุกกี้ ของเรา
ตกลง ฉันยินยอม เรียนรู้เพิ่มเติม

เกี่ยวกับ Amfanin Goruba A Jikin Mutum

Kadan Daga Cikin Amfanin Da Goruba Takeyi A Jikin แดนอดัม

Goruba wata bishiya ce da ta dade a duniya sannan anfi samun ta ne a kasashen Africa.

Ana kiran wannan bishiyar da suna Goruba a hausa, sannan da turanci kuwa ana kiranta da suna (Doum palm tree) yayin da suke kiran ya'yanta da 'Doum palm fruits'. Binciken da masana kimiya suka gudanar akan goruba sun bankado da ganu alfanu da amfani da dama da taki dauki da shi, binciken ta nuna cewa tana dauki da wasu sunadari masu matukar muhimmanci a jikin dan adam.

kamar su: bitamin A,B da C, protein sai sunadarin zinc, iron, glucose, Nitrogen, phosphorus, da fibre.

Goruba dai bincike da zurfin tunani masana ya nuna tana da matukar amfani wajen magance wasu cututtuka a jikin dan adam.

Kamar:

Shan garinta a ruwan dumi da cin goruba na taimakawa masu fama da cutar sugar.

Goruba na maganin matsalar hawan mini

Yawan cin goruba tana maganin cutar Basir

Cin goruba tana rage kiba a jikin

Tana bada kariya daga kamuwa da cutar daji

Tana taimakawa wajen karawa namiji kuzari yayin jima'i

Cin goruba na kara karfin kashi da hakori

Tana kara yawan maniyyi

Maganin cushewar ciki

มีอะไรใหม่ใน 6.0.0 เวอร์ชันล่าสุด

Last updated on Feb 1, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

กำลังโหลดการแปล...

ข้อมูล แอป เพิ่มเติม

เวอร์ชันล่าสุด

ส่งคำขออัปเดต Amfanin Goruba A Jikin Mutum 6.0.0

อัปโหลดโดย

คุกเข่า กินข้าว

ต้องใช้ Android

Android 4.4+

Available on

ดาวน์โหลด Amfanin Goruba A Jikin Mutum ผ่าน Google Play

แสดงเพิ่มเติม

Amfanin Goruba A Jikin Mutum ภาพหน้าจอ

ภาษา
สมัครสมาชิก APKPure
เป็นคนแรกที่เข้าถึงการเปิดตัวข่าวและคำแนะนำเกี่ยวกับเกมและแอพ Android ที่ดีที่สุด
ไม่เป็นไรขอบคุณ
ลงชื่อ
สมัครสมาชิกสำเร็จ!
ตอนนี้คุณสมัครเป็นสมาชิก APKPure
สมัครสมาชิก APKPure
เป็นคนแรกที่เข้าถึงการเปิดตัวข่าวและคำแนะนำเกี่ยวกับเกมและแอพ Android ที่ดีที่สุด
ไม่เป็นไรขอบคุณ
ลงชื่อ
ความสำเร็จ!
ตอนนี้คุณสมัครรับจดหมายข่าวของเรา