Use APKPure App
Get Littafin Hausa Hisnul Muslim old version APK for Android
Littafin Hausa Hisnul Müslüman, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja ...
* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah. Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammed da iyalansa da sahabbansa baki daya.
* Littafin Hausa Hisnul Müslüman, Wato Garkuwar Musulmi. Littafi ne mai daraja da muhammacı kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya. Wanda ya wallafa wannan littafin shi ne Şeyh Saeed bin Ali bin Vahf el-Qahtani. Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da wanna zamanin dominik isar da wannan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android ve yada da zaku iya karanta kuke bukatar ku karanta ... bir duk inda kuke, Kuma wannan littafin bir fassarashi ne bir hausar-Ajami (wato karanta larabci bir kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka karanta. Allah muke roko da ya bamu ladarı wannan aiki duniya da lahira. Amin
Last updated on Aug 28, 2024
- Sabon Version
- Kara Gyaran Saukin Karatu
- Gyaran Kuskure
Yükleyen
Walid Alghane
Gereken Android sürümü
Android 7.0+
Bildir
Littafin Hausa Hisnul Muslim
1.1.0 by AAARSOFTWARE
Aug 28, 2024