Kullanıcı deneyiminizi geliştirmek için bu web sitesinde çerezleri ve diğer teknolojileri kullanıyoruz.
Bu sayfadaki herhangi bir bağlantıya tıklayarak, Gizlilik Politikamıza ve Çerezler Politikamıza izin vermiş oluyorsunuz.
Tamam, kabul ediyorum Daha fazla bilgi edin

Tatsuniya Hausa hakkında

Ya Kunshi Labaran Tatsuniyo Na Hausa Masu Ilimantarwa Da Nishadantarwa

Jarumi ve Jaruma, dodo ko dodanniya, Mataimaka ve kuma Mayaudara'nın tatsuniyoyin bir cikin tatsuniyoyin'i ve dama waɗanda suka labarai.

Misalin Jarumi, Babarbare'den bir ciki shi. Wani jarumin shi ne Matsiyaci, misalin Jaruma shi ne Ta-kitse kazalika Burtuntuna. Jarumai su ne waɗanda masu karatu za su so ace sunyi nasara a ƙarshen labarin.

Muna sha'awarsu saboda halayensu waɗanda suke masu nagarta. Dodanni su ne waɗanda akayi galaba kansu a ƙarshen labarin.

Misali shi ne tsohuwa a dukkanin labaru biyu na Daskin Dariɗi, wacce taƙi tabada kyauta ga 'Yan mata da suka tozarta ta, sannan ta yi ma Burtuntuna sakamako da kyaututtuka kuma tagaya mata, Daskin Dariɗi saboda takyautata mata.

Wani misalin na Mataimaka shi ne na Tsuntsaye a cikin waɗanda suka yi ma Sarki kashedida yakoma gida daga yaƙin don tsirar da Ta-kitse daga narkewa.

Ubangiji da Kansa ya taimakawa Dan Barebari, sannan Aljannu, Tururuwa, da Sarkin Daji su ma sun taimaka mashi.

Duk da haka, Mayaudari shi ne wanda yafi muhimmanci ve cikin Tatsuniyar. Gizo ya fi fitowa amma su ma sauran suna da muhimmanci ta hanyoyi daban-daban.

Wani abu na musamman gameda Gizo shi ne, ba kasafai yake yaudaraba sai dai yayaudari kansa.

Ga Kadan daga cikin manyan tsatsuniyo da suke cikin wantan manhaja.

1. Gizo da Budurwar Danƙo

2. Malam Maidara

3. Bir fark yaratın.

4. Musan Gayya

5. Matsiyaci da Kwarkwata

6. Gizo da Botorami

7. Ɗan-Ƙarin-Gwiwa

8. Ballu

9. Gizo da Maciji

10. Tatsuniyar Daskin Dariɗi na biyu

11. Ta Kitse

12. Ɗan Kutungayya na biyu

13. Ɗan Barebari da Matansa

14. Ɗan Kutungayya na farko

En son sürümde yeni olan 10.1

Last updated on Aug 1, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Çeviri Yükleniyor...

Ek UYGULAMA Bilgileri

En Son Sürüm

Güncelleme Tatsuniya Hausa İste 10.1

Yükleyen

Prashant Kumar

Gereken Android sürümü

Android 4.4+

Available on

Tatsuniya Hausa Google Play'den İndirin

Daha Fazla Göster

Tatsuniya Hausa Ekran görüntüleri

Diller
APKPure'a abone olun
En iyi Android oyunlarının ve uygulamalarının ilk sürümüne, haberlerine ve rehberlerine ilk erişen kişi olun.
Hayır, teşekkürler
Üye olmak
Başarıyla abone oldu!
Şimdi APKPure'ye abone oldunuz.
APKPure'a abone olun
En iyi Android oyunlarının ve uygulamalarının ilk sürümüne, haberlerine ve rehberlerine ilk erişen kişi olun.
Hayır, teşekkürler
Üye olmak
Başarı!
Şimdi bültenimize abone oldunuz.