下載 APKPure App
可在安卓獲取Littafin Hausa Hisnul Muslim P的歷史版本
Littafin Hausa Hisnul 穆斯林,Wato Garkuwar Musulmi。知乎...
* Da Sunan Allah mai yawan Rahama mai yawan jinkai, dukkan godiya ta tabbata ga Allah。 Tsira da amincin Allah su tabbata ga Manzon Allah, Annabi Muhammad da iyalansa da sahabbansa baki daya。
* Littafin Hausa Hisnul 穆斯林,Wato Garkuwar Musulmi。 Littafi ne mai daraja da muhammaci kuma ya samu daukaka a fadin duniyar nan baki daya。 Wanda ya wallafa Wantan littafin shi ne Sheikh Saeed bin Ali bin Wahf al-Qahtani。 Wannan lttafin nasa ya kunshi Addu'o'i in gantattu kuma ya ciro su ne daga matata ingantacciya, shi yasa mukayi amfani da Want zamanin domin isar da Wantan littafin mai Daraja ta Wayoyinku na android takarada kuke bukatar ku karanta... a duk inda kuke, Kuma Wantan littafin an fassarashi ne a hausar-Ajami(wato karanta larabci a kalmomin hausa) da kuma fassara duk wata Adu'a ta yadda zakasan ma'anar abinda ka. Allah muke roko da ya bamu ladar Wantan aiki duniya da lahira。阿明
Last updated on 2021年06月11日
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Littafin Hausa Hisnul Muslim P
1.1.0 by AAARSOFTWARE
2021年06月11日
$0.99