下載 APKPure App
可在安卓獲取Saki Kowa Mp3-Kabiru Gombe的歷史版本
Saurari Wa'azin Kabiru貢貝阿寒湖薩基科瓦嘉卡馬真主大馬華數。
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Saki Kowa Mp3-Kabiru Gombe" na kunshe da wa'azin Sheikh Kabiru Gombe wanda ke magana akan Saki kowa ka kama Allah, Illar Zina, Zumunci, Mummunar Cikawa da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin kyauta.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on 2020年08月13日
*Bug Fixed
Saki Kowa Mp3-Kabiru Gombe
1.3 by ZaidHBB
2020年08月13日