Use APKPure App
Get Sheikh Haifan - Iqtida'ul Sira old version APK for Android
Wannan app yana dauke da sharhin littafin nan Iqtida'ul Siratul Mustaqim Part 2
The app requires no internet connection to work (it is Offline) and voice quality is very high. Just download and start listening even when offline Mp3.
-------
Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron waazin sunnah tare da Sheikh Abdur-Razaq Yahaya Haifan.
Wannan app yana dauke da lakcoci akan sharhin littafin nan mai suna Iqtidaa'ul Siratul Mustaqim Part 2 (daya daga cikin apps uku da mukayi na wannan littafi) daga Sheikh AbdulRazaq Yahya Haifan ke gabatarwa.
Apps din guda ukun sune kamar haka:
- Iqtida'ul Siratul Mustaqim Part 1 - Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan
- Iqtida'ul Siratul Mustaqim Part 2 - Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan
-Sheikh Haifan - Part 3 Iqtida'ul Siratul Mustaqim
Allah ya sakawa Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan domin yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'ummar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.
Domin samun sauran apps na sauran malamai irinsu sheikh Jafar, M. Aminu Ibrahim Daurawa, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, Sheikh Isah Ali Pantami , da dai sauran maluman sunnah duba ( rrnapps ) free Hausa Islamic apps dake cikin play store.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su
Sheikh Abdul Basit Quran mp3
Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi
Maher Audio Quran Offline
Sheikh Maher Al Mueaqly
Sheikh Abdurrahman Sudais
Sheikh Saud Shuraim
Sheikh Abdullah Ali Jabir
Sudais Audio Quran Offline
Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy
Sheikh Saad al-Ghamidi
Sheikh Khalil al-Husary
Quran Mishary Rashid Offline
Bayan wannan app mai suna Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan - Part 2 Iqtida'ul Siratul Mustaqim, za iya samun wasu karatuttukan da sauran apps namu na wasu daga cikin manya-manya malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) a play store.
***************************************************
If you like this Application please consider leaving a positive review and/or rating for it in the store. This will help move the App to the top so that other muslims that are looking for Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan - Part 2 Iqtida'ul Siratul Mustaqim mp3 offline can find it easily.
If you've any suggestion or opinion about this app please use the developer email to contact me directly anytime. I will be glad to read from you and will reply as soon as possible in shaa Allah.
Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh.
For more Islamic applications?
Just go to your google play store and search "rrnapps" you will see all our applications
I will be so grateful if you download it and give it 5 star & share it with your family and friends.
Do not hesitate to make your comment, suggestion, advice and so on via [email protected]
Thank you and wish you happy listening
Last updated on Nov 7, 2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
اپ لوڈ کردہ
Musa Juma Msangi
Android درکار ہے
Android 4.1+
کٹیگری
رپورٹ کریں
Sheikh Haifan - Iqtida'ul Sira
2.3 by engrshams
Nov 7, 2019