lakcocin da Malam ya gabatar a 2017 kashi na farko, Allah ya taimaki Sunnah
Wannan application din yana aiki ba atre da internet ba
offline ne
akwai waazozin da ya gudanar a garuruwa daban daban a kasar Nigeria
idan kayi downloadin kaima karka manta da yan uwa da abokanan arziki
Allah ya taimaki musulunci da musulmai baki daya
Allah ya kara daukaka Sunnah