Falalar Ramadan


5.2 bởi Abrahamjr
Aug 11, 2021 Phiên bản cũ

Về Falalar Ramadan

Falalar Dake Cikin Watan Ramadan Ga Dukkan Musulmi Na Duniya

Mene NE Azumi ??

1. Azumi Một LUGGA: -Shine kamewa

2. ASHARI'ANCE: - Bóng kamewa daga Barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar âm ibada.

RUKUNAN Azumi

1. Yin niyya

2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali

3. Zamani (lokachin âm azumi).

SUNNONIN Azumi

1. Gaggauta Buda Baki

2. Jinkirta sahur

3. Addu'a yayin Buda Baki

4. Yin sahur da jinkirta shi.

MAKARUHAN Azumi

1. Kaiwa matuka wajen kurkuran Baki

2. Sumba

3. Dauwamar da Kallo na sha' awa

4. Tunani Akan al'amuran saduwa

5. Shafa ko runguma

6. Dandanan WANI abu

7. Sanya tozali

8. Yin Kaho.

ABUBUWAN DA Suke BATA Azumi

1. Saduwan WANI abu zuwa makoshi (narkakke)

2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar

3. Saduwa ta hanyar tilasta

4. Chí ko sha da tunanin sauran dám

5. Chi ko sha da Gangan

6. Saduwan WANI abu wanda ba narkakkeba zuwa makoshi

7. Ridda.

ABUBUWAN DA Suke Halas

1. Yin asiwaki

2. Sanyaya jiki da RUWA

3. Halas Tafiya ta

4. Sanya magani wanda ya dache

5. Tauna WANI abu ga karamin yaro

6. Sanya turare.

ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME

1. Hadiye yawu

2. Rinjayen Amai da magwas

3. Rinjayen WANI kwaro zuwa ga makoshi

4. Kuran kan Hanya

5. Wayan gari da janaba

6. Yin mafarki da rana.

Thông tin thêm Ứng dụng

Phiên bản mới nhất

5.2

Được tải lên bởi

Mamah'y Kiki

Yêu cầu Android

Android 4.1+

Báo cáo

Gắn cờ là không phù hợp

Hiển thị nhiều hơn

Use APKPure App

Get Falalar Ramadan old version APK for Android

Tải về

Use APKPure App

Get Falalar Ramadan old version APK for Android

Tải về

Falalar Ramadan Thay thế

Xem thêm từ Abrahamjr

Phát hiện