Amfanin Goruba A Jikin Mutum


6.0.1 bởi rcgbhlln@gmail.com
Aug 11, 2021 Phiên bản cũ

Về Amfanin Goruba A Jikin Mutum

Kadan Daga Cikin Amfanin Da Goruba Takeyi Một Jikin Dan Adam

Goruba wata bishiya ce da ta dade a duniya sannan anfi samun ta ne a kasashen Africa.

Ana kiran wannan bishiyar da suna Goruba a hausa, sannan da turanci kuwa ana kiranta da suna (Doum palm tree) yayin da suke kiran ya'yanta da 'Doum palm fruits'. Binciken da masana kimiya suka gudanar akan goruba sun bankado da ganu alfanu da amfani da dama da taki dauki da shi, binciken ta nuna cewa tana dauki da wasu sunadari masu matukar muhimmanci a jikin dan adam.

kamar su: bitamin A,B da C, protein sai sunadarin zinc, iron, glucose, Nitrogen, phosphorus, da fibre.

Goruba dai bincike da zurfin tunani masana ya nuna tana da matukar amfani wajen magance wasu cututtuka a jikin dan adam.

Kamar:

Shan garinta a ruwan dumi da cin goruba na taimakawa masu fama da cutar sugar.

Goruba na maganin matsalar hawan mini

Yawan cin goruba tana maganin cutar Basir

Cin goruba tana rage kiba a jikin

Tana bada kariya daga kamuwa da cutar daji

Tana taimakawa wajen karawa namiji kuzari yayin jima'i

Cin goruba na kara karfin kashi da hakori

Tana kara yawan maniyyi

Maganin cushewar ciki

Thông tin thêm Ứng dụng

Phiên bản mới nhất

6.0.1

Được tải lên bởi

Victor Brayan

Yêu cầu Android

Android 6.0+

Available on

Báo cáo

Gắn cờ là không phù hợp

Hiển thị nhiều hơn

Use APKPure App

Get Amfanin Goruba A Jikin Mutum old version APK for Android

Tải về

Use APKPure App

Get Amfanin Goruba A Jikin Mutum old version APK for Android

Tải về

Amfanin Goruba A Jikin Mutum Thay thế

Phát hiện