Use APKPure App
Get Hisnul Muslim Sheik Daurawa old version APK for Android
Wannan karatun Littafin Hisnul Hồi giáo ne wanda Sheik Aminu Daurawa ya gabatar.
Cikin Wannan Application, Audio ne na karatun littafin Hisnul Hồi giáo wanda Sheik Aminu Kano Ibrahim Daurawa da kuma babban Malamin nan na Al-Qur'an Sheik Ahmad Sulaiman suka gabartar. Karatun ya qunshi sharhi da kuma karatun addu'o'i da Suke cikin Wannan littafi mai albarka da kuma yadda ake karantasu ba bì da kuskure ba,
Wannan Karatu zai taimakawa mai sauraro wajen fahimtar ma'anonin wadannan addu'o'i da kuma karantasu ta shiga ingantacciya bì da samun sauqi wajen haddace su.
Allah ya qara bamu ilimi mai amfani, ya kuma tabbatar Damu Akan tafarki madaidaici. Ameen.
Last updated on Jul 14, 2020
updated features and privacy policy
Được tải lên bởi
Vinoth Pandi
Yêu cầu Android
Android 4.1+
Báo cáo
Hisnul Muslim Sheik Daurawa
3.0.1 by Merafi-Apps
Jul 14, 2020