Kalaman Soyayya


7.2.0 بواسطة Abrahamjr
24/08/2024 الإصدارات القديمة

Kalaman Soyayyaحول

زافافان كلامان سويايا دومين ماسويا نا كوراي ماسو كونار جونا

Dayawan mutane suna so su burge Yan matansu ko samarin su da kalamai na soyayya amma Sai kaga abin ya gagara saboda ba kowa ne zai iya Samun nusuwar shirya Kalaman da zai burge masoyiyarsa. Wannan ne yasa na zauna na robuta Wasu kalamai Masuratsa zuciyar Masoya domin taimakawa yan uwa wajen burge juna.

Haka kuma dakwai Wasu Wanda ya kasance su Basu kware a soyayya ba wanda zakaga sunje gaban masoyiyarsu amma sun rasa abinda zasu ce mata.

Mallakar Wantan mahanja zata taimaka musu matuka wajen Samun nasara a soyayyar su.

Ga kadan Daga cikin abubuwan dawann app ya kunsa;

1. كالامان صويا

2. سامفوران كالامان صويا

3. يادا أك صويا

4. تايا آك بيرج بودوروا

5. زورين كوياردا صويا.

6. صويا د شكوا

7. Yadda ake tunkarar mace Budurwa

8. زافان كلامان صويا

دا سورانسو.

Mun saki sabon manhaja na Wantan shekarar ta 2024 zuwa 2027

سنان دان الله كادا كو مانتا كويي معدل نا أريد التطبيق.

معلومات أكثر ل تطبيق

احدث اصدار

7.2.0

محمل

Danya Nawzad

Android متطلبات النظام

Android 5.0+

Available on

الإبلاغ

تحديد كغير مناسب

عرض المزيد

Use APKPure App

Get Kalaman Soyayya old version APK for Android

تحميل

Use APKPure App

Get Kalaman Soyayya old version APK for Android

تحميل

Kalaman Soyayya البديل

احصل على المزيد Abrahamjr

الاكتشاف