We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Sobre este Falalar Ramadan

Falalar Dake Cikin Watan Ramadan Ga Dukkan Musulmi Na Duniya

MENE NE AZUMI ??

1. AZUMI A LUGGA: -Shine Kamewa

2. ASHARI'ANCE: - Equipamento para engraxar Kamewa daga barin chi ko sha da saduwa da iyali tun daga ketowar alfijir har zuwa faduwar rana da niyyar yin Ibada.

RUKUNAN AZUMI

1. Yin niyya

2. Kamewa dagachi ko sha da saduwa da iyali

3. Zamani (lokachin yin azumi).

SUNNONIN AZUMI

1. Gaggauta buda baki

2. Jinkirta sahur

3. Addu'a yayin buda baki

4. Yin sahur da jinkirta shi.

MAKARUHAN AZUMI

1. Kaiwa matuka wajen kurkuran baki

2. Sumba

3. Dauwamar da Kallo na sha' awa

4. Tunani akan al'amuran saduwa

5. Shafa ko runguma

6. Dandanan wani abu

7. Sanya tozali

8. Yin kaho.

ABUBUWAN DA suke BATA AZUMI

1. Saduwan Wani Abu zuwa Makoshi (narkakke)

2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar

3. Saduwa ta tilasta hanyar

4. Chi ko sha da tunanin sauran atreve

5. Chi ko sha da gangan

6. ba wanda Saduwan wani abu narkakkeba zuwa Makoshi

7. ridda.

ABUBUWAN DA suke Halas

1. Yin asiwaki

2. Sanyaya jiki da Ruwa

3. halas Tafiya ta

4. Sanya Magani wanda ya dache

5. Tauna wani abu ga yaro karamin

6. Sanya turare.

ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME

1. Hadiye Yawu

2. Rinjayen amai Dinamarca magwas

3. Rinjayen wani kwaro zuwa ga Makoshi

4. Kuran kan hanya

5. Wayan gari da janaba

6. Yin mafarki da rana.

Novidades da Última Versão 5.2

Last updated on Aug 20, 2022

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Traduzindo...

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

Pedido Falalar Ramadan Atualização 5.2

Enviado por

Mamah'y Kiki

Requer Android

Android 4.1+

Mostrar mais

Falalar Ramadan Capturas de tela

Idiomas
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Inscreva-se com sucesso!
Agora você está inscrito no APKPure.
Inscrever-se no APKPure
Seja o primeiro a ter acesso ao lançamento antecipado, notícias e guias dos melhores jogos e aplicativos para Android.
Não, obrigado
Inscrever-se
Sucesso!
Agora você está inscrito em nossa newsletter.