Use APKPure App
Get Falalar Ramadan old version APK for Android
Falalar Dake Cikin Watan Ramadan Ga Na Dukkan Musulmi Duniya
NE MENE AZUMI ??
1. AZUMI A Lugga: -Shine Kamewa
2. ASHARI'ANCE: - service Kamewa Daga Barin chi ko sha da da saduwa Iyali tun Daga ketowar alfijir har Zuwa faduwar da rana niyyar yin ibada.
RUKUNAN AZUMI
1. Yin niyya
2. Kamewa dagachi ko sha da da saduwa Iyali
3. Zamani (lokachin yin Azumi).
SUNNONIN AZUMI
1. Gaggauta buda Baki
2. Jinkirta Sahour
3. Addu'a yayin buda Baki
4. Yin Sahour da jinkirta shi.
MAKARUHAN AZUMI
1. Kaiwa Matuka wajen kurkuran Baki
2. Sumba
3. Dauwamar da na kallo sha » awa
4. Tunani akan al'amuran saduwa
5. Shafa ko runguma
6. Dandanan Wani abu
7. Sanya tozali
8. Yin Kaho.
ABUBUWAN DA suke BATA AZUMI
1. Saduwan wani abu Zuwa makoshi (narkakke)
2. Fitarda maniyyi ko maziyyi da gangar
3. Saduwa ta hanyar tilasta
4. Chi ko sha da tunanin sauran osera
5. Chi ko sha da gangan
6. Saduwan Wani abu wanda ba narkakkeba Zuwa makoshi
7. Ridda.
ABUBUWAN DA suke HALAS
1. Yin asiwaki
2. Sanyaya jiki da Ruwa
3. Tafiya ta halas
4. Sanya Magani wanda ya Dache
5. Tauna Wani abu ga karamin Yaro
6. Sanya turare.
ABUBUWAN DA AKAYI RANGWAME
1. Hadiye yawu
2. Rinjayen amai da magwas
3. Rinjayen Wani Kwaro Zuwa ga makoshi
4. Kuran kan hanya
5. Wayan gari da janâba
6. Yin mafarki da rana.
Last updated on Aug 20, 2022
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Telechargé par
Mamah'y Kiki
Nécessite Android
Android 4.1+
Catégories
Signaler
Falalar Ramadan
5.2 by Abrahamjr
Aug 20, 2022