Use APKPure App
Get Kalaman Soyayya old version APK for Android
Kalaman Soyayya masu dadi da Sanyaya Zuciyar Masoya
1.
Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!
2.
Quindi gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!
3.
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa e rayuwa sai tare da bakin ciki, e haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.
* koyi soyayya
* soyaya zallah
* soyayya da farin ciki
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani
* littafan soyayya
* masoia
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
*makauniyar soyayya
* soyaya zallah
* sakonnin soyayya
Jin dadi da walwala ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata.
Ciao Yan Mata dafatar kina cikinnutsuwa ana sauraren waazi dakyau, parente zuciyata Soyayyarki ta mamayeni tunanin ki yazama aikina kowane lokaci Love U! Tanto
Kalaman bada hakuri a soyayya
Yan mata kiyi hakuri ba network, ki kwanta kawai saida safe Love U! Nome kenan?
Inaga nove yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin Soyayya Amma kuma banyiba saikece zakice bakiji dadiba? al nome daakayi?
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure
Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.
Caricata da
Iskender Savas
È necessario Android
Android 4.4+
Categoria
Use APKPure App
Get Kalaman Soyayya old version APK for Android
Use APKPure App
Get Kalaman Soyayya old version APK for Android