Kalaman Soyayya

Masu Dadi

19.9 door Abdu Matashi
Apr 4, 2023 Oude versies

Over Kalaman Soyayya

Kalaman Soyayya is de vader van Sanyaya Zuciyar Masoya

1.

Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.

Dus gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.

Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* koyi sojayya

* sojayya zallah

* soyayya da farin ciki

* soyayyar zamani

* yadda ake soyayya

* kalaman sojayya

* soyayyar zamani

* littafan sojayya

* masoja

* littafin sojayya

* ilimin sojayya

* rayuwar aure da zaman aure

* rayuwar aure

* ilimin aure da soyayya

* makauniyar sojayya

* sojayya zallah

* sakonnin sojayya

Jin dadi da walwala ba za su taba samuwa a tattare da ni ba matukar babu soyayyarki a cikin zuciyata. Kin zama tauraruwa da ke haska ilahirin bishiyoyi da furannin da suke a lambun zuciyata.

Hi Yan Mata dafatar kina cikin nusuwa ana sauraren waazi dakyau, kinsace zuciyata Soyayyarki ta mamayeni tunanin ki yazama aikina kowane lokaci Love U! Zo veel

Kalaman bada hakuri a soyayya

Yan mata kiyi hakuri ba netwerk, ki kwanta kawai saida safe Love U! Naam kenan?

Inaga negen yakamata nayi fushi dake saboda yanayin yadda kika kasa nunamin Soyayya Amma kuma banyiba saikece zakice bakiji dadiba? naar daakayi naam?

* sojayya da shakuwa

* kalaman soyayya masu dadi

* sojayya

* kundin kalaman sojayya

* kundin masoja

* sojayya da kaunar juna

* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannaan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannaan app din.

Wat is er nieuw in de nieuwste versie 19.9

Last updated on Apr 5, 2023
Kalaman Soyayya masu dadi da Sanyaya Zuciyar Masoya.
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da kaunar juna
* rayuwar soyayya da aure

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

19.9

Geüpload door

Iskender Savas

Android vereist

Android 4.4+

Melden

Rapporteer als ongepast

Meer Info

Use APKPure App

Get Kalaman Soyayya old version APK for Android

Downloaden

Use APKPure App

Get Kalaman Soyayya old version APK for Android

Downloaden

Kalaman Soyayya Alternatief

Krijg meer van Abdu Matashi

Ontdekken